Na Samu Tikitin da zan tsallake zuwa Saudiyya in ji Dan Najeriyar nan da ya tafi Saudiyya bisa Keke.
 Na Samu Tikitin da zan tsallake zuwa Saudiyya in ji Dan Najeriyar nan da ya tafi Saudiyya bisa Keke.

Daga : Janaidu Amadu Doro . 

Dan asalin garin Jos din nan da ya kama hanya zuwa kasar Saudiya bisa Keke daga Jos Abdullahi Aliyu Obobo ya isa kasar Sudan inda bayan shafe watanni ya na jira ya samu Lasisin shiga kasar Saudiya domin yin aikin Umarah. 

Shin a naku Tunanin da keken nasa ne zai Tsallake Tekun ?

Source 👇👇

Dandalin labarai on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments