--
Karkasake ka auri malalaciya idan katashi yin aure

Karkasake ka auri malalaciya idan katashi yin aure

>

 


Image source /credit /Facebook. 


*KAR KA AURI MALALACIYA*


“Malam Idan kana son zaman lafiya, da samun Zuri'a Tagari, to Ka guji Auren Malalaciyar mace, wacce bata Tausayin Mahaifiyar ta, tana ganin mahaifiyarta tana Aikace-Aikacen Gida bata damu da Taimaka Mata ba, illa tana kwance tana Chat da Samari da Kawayen Banza, Abin Tambaya a nan shine, kana ganin kaunar da take maka tafi wacce take wa Mahaifiyar ta ne? kai waye da zaka saka ta Aiki kai tsaye ka samu biyan bukata? ita fa Mace mai Tausayi da Biyayya tun daga gidansu ake fara ganewa, idan Ma'abociyar Kyautata musu hadi da Nuna Tausayawarta gare su ce, babu yadda za'ai idan ta zo gidan ka ba zata Maka Ladabi da Biyayya ba.„

=

=

Mujahedeen Magaji Abubakar

SOURCE /CREDIT / sirrin rike miji on Facebook. 

0 Response to "Karkasake ka auri malalaciya idan katashi yin aure "

Post a Comment