--
Kalli cikin masallacin da bincike ya nuna cewar ya ka shekara 800 a saharar Algeria

Kalli cikin masallacin da bincike ya nuna cewar ya ka shekara 800 a saharar Algeria

>

 


WAIWAYE || An Gano Wani Tsohon Masallaci A Tsakiyar Shaharan Kauyen Adnar A Kasar Algeria, Masana Tarihi Sun Tabbatar Da Cewa Wannan Masallaci An Gina Shine Shekaru Dari Takwas (800) Daya Gabata. 


Allah Ya Daukaka Musulunci Da Musulmai, Allah Ya Sa Mu Ciki Da Imani. Amiiin

Source 👇

Hamza on Facebook. 

0 Response to "Kalli cikin masallacin da bincike ya nuna cewar ya ka shekara 800 a saharar Algeria "

Post a Comment