Hukumar Tace Fina-finai bata da hurumin hanamu fassarar Indian Hausa
Wednesday 30 November 2022
Comment
Daya daga cikin masu fassarar fina-finan Indiya zuwa Hausa Sultan Abdulrazak yace Hukumar Tace Fina-finai ta ƙasa bata da hurumin dakatar da fassarar.
Ya zargi cewa masu fina-finan Hausa ne suka tunzura Hukumar, to amma zasu je kotu kan lamarin.
Ga tattaunawarsa da Freedom Radio.👇👇👇👇
Source /credit /Freedom Radio Nigeria on Facebook.
0 Response to "Hukumar Tace Fina-finai bata da hurumin hanamu fassarar Indian Hausa "
Post a Comment