--
HANYOYI HUDU 4  NA MAGANCE SANYI ME SANYA ZUBAR RUWA

HANYOYI HUDU 4 NA MAGANCE SANYI ME SANYA ZUBAR RUWA

>

 HANYOYI HUDU 4  NA MAGANCE SANYI ME SANYA ZUBAR RUWA

     


(1) hanya ta farko zaki samu lalle da ganyen magarya da garin hulba ki dafa ki dinga zama acikin ruwan


 


(2)sai kuma ki samu man zaitun man tafarnuwa da man habba kihadasu da farin miski, ki dinga inserting yana magani sosai kuma yana gyara gaban mace


(3)sannan zaki iya samun bagaruwa da ganyen magarya garin hulbah garin habbatussauda ki hadasu wuri daya ki tafasa shi sosai ,idan kika sauke ki barshi  yahuce amma da dumin sa ki dinga xama aciki


(4)haka zalika zaki samu man tafarnuwa man hulba man habbah ki dinga sha akai akai shikuma zai kashemiki naciki


                                 Allah yasa adace amin summa amin.    TO SHAWARA. GAREKI  YAR UWA  IN KIKAYI. MAGANIN INFECTION. KALA KALA BAA DACEBA.  TO. KI NEMI. MAGANIN. JINNUL ASHIQ.   NAMIJIN DARE.    Allah yabamu lafiya dazaman lafiya

credit /Source 👉 Sha Kuji Dadi /Facebook. 


0 Response to "HANYOYI HUDU 4 NA MAGANCE SANYI ME SANYA ZUBAR RUWA "

Post a Comment