--
Gwamna Bala Ya Ziyarci Janar Babangida A Garin Minna

Gwamna Bala Ya Ziyarci Janar Babangida A Garin Minna

>

Gwamna Bala Ya Ziyarci Janar Babangida A Garin Minna 

Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed a yau Juma'a ya kaiwa tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Babangida a gidansa dake garin Minna babban birnin jihar Neja.

Gwmnan ya samu rakiyar shugaban Jam'iyyar PDP na jihar Bauchi, Koshe Akuyam da Daraktan yakin neman zabensa, Farouq Mustapha. 

Daga Lawal Muazu Bauchi

Mai taimakawa Gwamna Bala kan

Harkokin Sabbin kafafun sadarwa

Source 👉Rariya on Facebook. 

0 Response to "Gwamna Bala Ya Ziyarci Janar Babangida A Garin Minna "

Post a Comment