--
Ga tashin hankalin da yafi rashin aure illa ga duk wata ya mace ko da namiji

Ga tashin hankalin da yafi rashin aure illa ga duk wata ya mace ko da namiji

>

Image /credit source 👉Facebook. 

Wannan halin bawani abune daya wuce 👇

Wrong choice 👇


Yawancin maza ko mata suna fama da matsalar da ta danganci aure, a wannan lokacin an tsinci kai acikin wani yanayi da aure yazama sai ahankali kuma wallahi sai addua kawai. 

Dalili kuwa shine zaka ga an tursasawa ya mace wai dole saita kawo mijin Aure, to wannan kadamin ne zaka ga idan ba AKula ba sai ayi abin da turawa suke cewa wrong choice wato adau kara da kiyashi. 

Shawarar Anan itace 👇

Kar a ta kurawa ya mace ace wai dole ta saita kawo mijin Aure saboda wallahi haka yana kara yawan zawarawa a cikin alummar mu.

Adinga bata shawarar mahimmancin aure ta hanyar ilimi da kuma fadakarwa hakan aure hakan zaifi takurawa. 

Karkuce wai kinga saanninki duk sunyi aure ke bakiyi ba, saboda zaka ga acikin wadan da sukayi auren akwai zawarawa wadan da suke danasanin auren saboda wrong choice sakamakon takurawa. 

Ke kuma kiyi hakuri da Wanda yazo miki basai mai kudi ba, Indai mutumin kirkine to ki karba saboda Allah ne yake azurtawa. 

Karkice sai kingama University aa idan anzo neman auren ki kiduba sosai kigani saboda karki nadamar hakan a nan gaba. 

To Allah yasamu dace kuma Allah yayi mana zabi nagari amin thumma. 


0 Response to "Ga tashin hankalin da yafi rashin aure illa ga duk wata ya mace ko da namiji "

Post a Comment