Daya daga cikin rijiyoyin mai na farko da aka gano a arewacin Najeriya a Bauchi

 Daya daga cikin rijiyoyin mai na farko da aka gano a arewacin Najeriya kenan a kauyen Barambu da ke karamar hukumar Alkaleri. Rijiyar mai lamba KR2 ita ce ta biyu cikin uku da aka kammala aikinsu.


Source 👇👇

BBC Hausa on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments