
Kwankwaso ya kaddamar da titin da Wike na PDP yayi a jihar Rivers
Monday 21 November 2022
Comment
Kwankwaso ya kaddamar da titin da Wike na PDP yayi a jihar Rivers
Dan takarar shugaban kasa a tutar jamiyyar NNPP Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da aikin wani titi a karamar Emohua da gwamnan jihar Rivers na PDP Nyesom Wike yayiwa alummar jihar Rivers
Yayin taron kaddamarwar dai Kwankwaso na tare da dan takarar mataimakin shugaban kasa a NNPP Bishop Isaac Idahosa da Injiniya Buba Galadima dama shugabannin jamiyyar NNPP a jihar ta Rivers.
📷 Saifullahi Hassan
Source 👇
Niger State Media News 24 on Facebook.
0 Response to "Kwankwaso ya kaddamar da titin da Wike na PDP yayi a jihar Rivers"
Post a Comment