--
Bamu yadda da sakamakon zaben shugaban kasa

Bamu yadda da sakamakon zaben shugaban kasa

>

Shugaban hukumar INEC, Ferfesa Mahmud Yakubu ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC mai mulki, kana tsohon gwamnan jihar Legas Bola Ahmed Tinubu ya lashe zaben shugaba kasar Najeriya da kuru'u 8,794,726. 


Jam'iyyun adawa na PDP da Labour sun yi watsi da sakamakon, inda suka zargi cewa an tafka magudi.

CREDIT/DW Hausa via Facebook search. 


0 Response to "Bamu yadda da sakamakon zaben shugaban kasa "

Post a Comment