--
Dan Wasan Kwallon Kafa Na Kungiyar Arsenal  Bukayo Saka Ya Dauki Nauyin Yi Wa Yara 120 Tiyata A Jihar Kano

Dan Wasan Kwallon Kafa Na Kungiyar Arsenal Bukayo Saka Ya Dauki Nauyin Yi Wa Yara 120 Tiyata A Jihar Kano

>


Dan Wasan Kwallon Kafa Na Kungiyar Arsenal Da Kasar Ingila, Bukayo Saka Ya Dauki Nauyin Yi Wa Yara 120 Tiyata A Jihar Kano


Nijeriya dai ita ce asalin kasar da iyayen dan wasan na Arsenal.


Yawancin yaran da aka yi wa aikin suna fama da cututtuka kamar ciwon cibi da ciwan kwakwalwa da sauran su. An gudanar da tiyatar a watan jiya.


Daga Sulaiman Usman Khalid


SOURCE 👇👇

Rariya on Facebook. 


0 Response to "Dan Wasan Kwallon Kafa Na Kungiyar Arsenal Bukayo Saka Ya Dauki Nauyin Yi Wa Yara 120 Tiyata A Jihar Kano"

Post a Comment