Babu Abinda Zai Hana Ni Yi Wa 'Yan Takara Addu'ar Samun Nasara, Cewar Alaramma Ahmad Sulaiman

Babu Abinda Zai Hana Ni Yi Wa 'Yan Takara Addu'ar Samun Nasara, Cewar Alaramma Ahmad Sulaiman 

Alaramman wanda ya bayyana hakan a hirar sa da shafin labarai na DCL, ya cigaba da cewa "shigar da muke yi cikin harkokin siyasa ta taimaka wajen cigaban addinin Musulunci a Arewacin Nijeriya".

SOURCE 👇

Rariya on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments