BAZAMU I YA SAYAR DA MAN FETIR A FARASHIN GWAMNATI BA NA 169 CEWAR YAN KASUWA. A Najeriya, dillalan man fetur masu zaman kansu na sun sanar da cewa ba za su iya amfani da farashin man na Naira 169 da gwamnatin kasar ta kayyade a kan kowace lita ba, inda suka ce tsayayyen farashin man fetur ya kama ne daga Naira 200 zuwa 210


Har ila yau ‘yan kasuwar sun koka game da bambancin da ake samu tsakanin farashin gwamnatin da kuma yan kasuwa a depot depot.


Mecece shawararku ga gwamnatin Najeriya wajen samar da daidaito a kan farashin man fetur a kasar?


Muna dakon raayoyin ku.


SOURCE : RFI Hausa Facebook. 

0/Post a Comment/Comments