ALLAH YA BAIWA TSOHON SARKIN KANO SUNUSI II KARUWA DA YA MACE.

 Khalifa Muhammadu Sanusi na II ya samu karuwar 'ya mace daga matarsa ta hudu. An saka wa yarinyar suna Zainab Khausar. 


Sarki Sanusi ya auri Sa’adatu, diyar Barkindo Aliyu Musdafa, Lamidon Adamawa a shekarar 2015. Sun haifi ɗansu na farko a ranar 5 ga Mayu, 2020.


Allah ya raya Fulani Zainab Khausar.SOURCE : Jaridar arewa Facebook 

0/Post a Comment/Comments