--
Basani ba sabo akan dokar adaidaita sahu akano inji shugaban karo ta

Basani ba sabo akan dokar adaidaita sahu akano inji shugaban karo ta

>

 

Image credit /Nasiru Salisu Zango /Facebook. 

Hukumar KAROTA ta ce ba sassauci kan haramtawa ƴan adaidaita sahu bin wasu manyan titunan Kano koda kuwa marasa lafiya suka ɗauko.

Shugaban Hukumar Baffa Babba Ɗanagundi ya ce, duk wanda ya karya wannan doka da zata fara aiki daga yau Laraba zai ɗanɗana kuɗarsa.

Ga yadda tattaunawarsa ta kasance a taron manema labaran da ya kira a jiya Talata.

👇👇👇

https://www.facebook.com/mysiro1/videos/1554159625019798/?mibextid=Nif5oz


Source /credit /Nasiru Salisu Zango /Facebook. 

0 Response to "Basani ba sabo akan dokar adaidaita sahu akano inji shugaban karo ta "

Post a Comment