--
Hanya lamba daya wajan magance shaawa ga dan adam

Hanya lamba daya wajan magance shaawa ga dan adam

>

 
Image source /credit /Facebook 


SHA'AWA cuta ce ga ɗan'Adam maganin ta sadidan shine aure, in mutum yayi aure ya samu maganin ta, hakan kuma sai ya gadar masa da ladaddaki, wanda bai da ikon aure sai yayi rigakafin ta da azumi, azumi zai kare sa daga cutarwar ta kuma sai ya samu lada akanta ! 


Wanda ya nemi magance ta kuwa, ta akasin aure cutar sa ba za ta warke ba, tsananin ta zai karu, ba kuma zai samu sassauci ba, kuma hakan zai gadar masa da zunubai, da ukuba da duhun rayuwa !


Rasheedah Bintul Islam


SOURCE /CREDIT /sirrin rike miji on Facebook. 

0 Response to "Hanya lamba daya wajan magance shaawa ga dan adam "

Post a Comment