--
AL-UMMAH NACI GABA DA KOKAWA AKAN KARANCIN RUWAN SHA AKANO

AL-UMMAH NACI GABA DA KOKAWA AKAN KARANCIN RUWAN SHA AKANO

>

 


Har yanzu al'umma na cigaba da kokawa a kan karancin ruwan sha a unguwannin ƙwaryar birnin Kano, wanda a wasu lokutan al'umma kan kafa layuka tun da daddare domin samun ruwan da za su yi amfani da shi


Duk da cewar gwamnati na taka muhimmiyar rawa wajen ganin an magance matsalolin da ake fuskanta.


Ta wacce hanya za'a bi wajen magance matsalar karancin ruwan sha da al'umma ke fuskanta kasancewar shine mahadin rayuwa?


SOURCE : rahama tv Facebook 

0 Response to "AL-UMMAH NACI GABA DA KOKAWA AKAN KARANCIN RUWAN SHA AKANO"

Post a Comment