--
Yadda Akehada CV Wato Takar Dar Neman Aiki

Yadda Akehada CV Wato Takar Dar Neman Aiki

>







Yadda Ake Rubuta CV



MENENE CV/RESUME


CV wadda yake nufin Curriculum vitae, document ne da yake nuna makarantun da kayi, work experience naka, skills naka da kuma irin abubuwanda kake so. A wasu kasashen ana kirashi da resume. 




TSAYIN CV?


Tsayin CV ya danganta da yawan experience naka da kuma kalan CV da zaka rubuta, amma mafi kyau kar CV ka ya wuce feji uku. 


ABUNDA CV YA KUNSA. 


Work experience 


Education


Contact details


Skills and achievements 


Language


Hobbies


References




GYARA CV  




A CV ka kafara da rubuta sunanka a matsayin title, ma'ana karkayi anfani da "Curriculum vitae" a title na CV. 




Saman title na CV ka ya zamto ka rubuta da 14 ko 16 font, kuma kayisa in bold. 




Ka zaɓi font kamar Calibri ko kuma Times New Roman a matsayin font naka. Girman font naka kayi anfani da 12 yadda masu daukan aiki zasu iya karantawa.




Kayi anfani da size iri ɗaya a duka rubutun da zakayi a CV. Ya zamu ka tsara CV ka daga karatu mafi kusa zuwa karshe, haka ma aiki. 




Kayi anfani da bullet points in zakayi list saboda zai kara kyaun CV. 


Idan ka gama rubutawa kayi saving da sunan ka, misali: "Mohammed Bukar CV" 


Kayi saving in PDF kafin ka tura CV ka. Amma akwai masu ɗaukan aiki da suke rubuta yadda sukeso, wasu na nema in Doc. 


ABUNDA ZAKA RUBUTA A CV




Kayi anfani da kalmomin da zasu nuna karfin abunda kake dashi. Misali: Professional, Proficient, exceptional da sauran su


CV mai kyau baya ɗauke da wata grammar ko spelling mistakes. Ka karanta CV ka mai kyau ka gyara duk wani spelling ko grammar error. 


Ka rubuta CV ka ya tafi da irin aikin da zaka cika. CV yana banbanta, misali teaching Cv, graduate trainee cv da sauran su. 


CV ka zai iya zama academic cv, chronological ko skills-based CV, ya danganta da irin aikin da zaka cika.


 Ya zamto email naka kayi anfani da sunanka ba wani abun daban ba. Misali mbmohammed@gmail.com yafi ace na rubuta mbguy@gmail.com 🤓. 


Ka guji yin karya a CV ka ko kuma saka abunda baka dashi a matsayin kana dashi. Misali: saka experience da baka dashi, matakin karatu, ko kuma jihar da kafito da sauran su. 




IRE-IREN CV




Cv ya rabu kashi kashi, akwai Academic Cv, Skill-based Cv da kuma Chronological Cv.






Chronological Cv wadda akafi sani da traditional Cv, Cv ne da ake lissafu aikin da akayi daga baya zuwa wadda akeyi. Ana jero aikin ne daga mafi kusa zuwa mafi nesa




Academic Cv: Shi wannan CV ne da malaman Jami'a da na makarantun gaba da Secondary sukafi anfani dashi. 




Skill-based Cv: Shi wannan Cv ne na wanda yake da skills amma bashi da working experience ko kuma yanada karancin work experience. Misali graphic designer. 


Misalin Chronological Cv




Misalin Academic Cv




Misalin Skill-based Cv




MISALIN CHRONOLOGICAL CV.


1. Wannan shine misalin yadda zaka rubuta heading na CV ka:




               Mb Mohammed 




  Opposite ABC, Adjacent to XXX, LGA, Your State.  +23480000000                  example@gmail.com


Ya zamto ka fara da sunanka, address naka, number waya da email da za'a iya neman ka.




2. Yadda Zaka rubuta PROFILE SUMMARY


PROFILE SUMMARY


A resourceful humanitarian worker with wide experience in humanitarian activities in vulnerable communities in relief and development programs, strong knowledge of standard evaluative procedures and monitoring techniques, strong ability to address difficult problems through established approaches and techniques, proficient with data collection through simple or random sampling approach. A Proficient manager with ability to take leadership responsibilities with exceptional inter-personal, cultural and diplomatic skill.


3. Yadda zaka rubuta working experience naka:


WORKING EXPERIENCE




ORGANISATION: ABC International, XY LGA, XYZ STATE 




POSITION: Field Enumerator Jan 2019 – Date 


RESPONSIBILITIES:


Constant contact with local leaders to trace sampled households.


Organizing data in the field


Educating respondents on purpose of the survey and what it intends to achieve.


Any other task assigned by the supervisor.


Getting feedback from children through focus group discussion. 


working experience naka ka fara daga mafi kusa zuwa mafi nesa.


4. Matakin Karatu


Education


University of Maiduguri - B.SC Economics (Upper division) 2018


Wannan shine misalin yadda zaka jero makarantun da mayi. Ba dole bane sa grade da ka gama dashi.




5. Skills naka


 Skills


ODK Coding




Excellent data entry skills (for both accuracy and speed)




Proven computer literacy in Microsoft office package such as (Microsoft word, excel & power point presentation).




Ability to operate office equipment and machines such as printer, scanner, photocopier machine etc.








6. Wannan bangare ne na certificates da kayi






Certifications






Certificate in Human Resources - Name na certificate issuer 




Certificate in Data Quality - 




Certificate in Data for Management use - 




Certificate in Safeguarding -




Certificate in Child protection in emergency setting




Certificate in Advance excel




Certificate in Computer science








Certificates naka kasa iya wadda suke da alaka da aikin da zaka cika, ma'ana ba duka zakasa ba in suna da yawa. Misali inada certificates sunfi hamsin, ba duka nake sawa akan CV ba. Idan kana bukatar samun certificates ka duba cousera, EDX, Udemy da sauran su. Zanyi rubutu a gaba yadda ake samun certificates kyauta musamman a wadda suke son aiki da international NGOs da companies.






7. PERSONAL INFORMATION






Sex : Male




Nationality : Country 




State of Origin : Your State




Local Government Area: Your Local government 




Marital status : Single








8. Language Spoken






English




Fulani




Hausa




9. Referees






Referees




Name: Misbahu Bichi 




Position: Database officer, ABC Company , Location State




Email: email of the referee




Phone number: phone number of the referee






Name: Mb Mohammed 




Position: Director, XYZ Company, Location of the organization




Email: email of the referee




Phone number: phone number of the referee






Name: Name of the third referee 




Position: M & E Officer, EDC Organization, Local government area, State Email: email of the referee




Phone number: phone number of the referee






Shi wannan bangaren zaka iya rubuta referees on request. Ma'ana in sunason referees zasu tambaye ka. Bashi da anfani sosai a sa shi. 






Idan kanada wata tambaya akan CV/Resume, ka ajiye tambayar ka a comment section.

0 Response to "Yadda Akehada CV Wato Takar Dar Neman Aiki "

Post a Comment