--
Ga Wasu Matakai Ta Masu Amfani da POS Zasu Kiyaye

Ga Wasu Matakai Ta Masu Amfani da POS Zasu Kiyaye

>Image source : brand crunch Nigeria, 

Duk sanda zakayi amfani da POS ka ta

bbatar kasami mutum mai amana bako wanne mai POS zakaje kayi transactions awajan saba saboda akwai mahainta sosai dole saika kula.

Musamman masu yawo gari gari sai ankula sosai, saboda anasawa POS wani technology wanda ake cewa card skimmer device wanda yake Sace information din atm dinka, zaka iyya yin transactions a kano sai kamanta kaje wani gari kamar abuja sai ayi amfani da card information dinka asace maka kudi a account dinka. Yana iyya faruwa ace mai POS din bai San da wannan card skimmer din a POS dinsa ba saboda wadan da suka bashi zasu iyya sawa baisaniba saboda haka a kula sosai. 

Ga karin bayani a wannan link din 👇👇

https://youtu.be/GUgId_c3Bv00 Response to "Ga Wasu Matakai Ta Masu Amfani da POS Zasu Kiyaye "

Post a Comment