--
Zanga Zanga A kasar Germany

Zanga Zanga A kasar Germany

>

Image source : DW. 


Zanga Zanga ta barke a kasar Germany sakamakon tsadar rayuwa wanda Yakin Ukraine da Russia ya hadda a kasashen turai

 Talakawa suna kokawa akan matsalar rayuwa a yankunan turai. Koda shekaran jiyama prime minister ta kasar England tayi murabus daga kan kujerar ta. 



0 Response to "Zanga Zanga A kasar Germany "

Post a Comment