--
Ahmad Musa zai ayyana tsayawa takarar shugaban kasa a mako mai zuwa

Ahmad Musa zai ayyana tsayawa takarar shugaban kasa a mako mai zuwa

>

 Ahmad Musa zai ayyana tsayawa takarar shugaban kasa a mako mai zuwa

Kyaftin Tawagar Super Eagles Ahmad Musa zai ayyana bukatar tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.Abokin dan wasa Ahmad Musa Shehu Abdullahi ne ya wallafa hakan a shafins na Facebook a ranar Talata.

Inda ya wallafa cewa

Ahmad Musa wanda ke fafata wasa a kungiyar kwallon kata ta Fatih Karagümrük da ke kasar Turkiyya.

Abin jira dai a gani shine ko Ahmad Musa zai tabbatar da neman shugabancin kasar a zaben da ke tafe na shekarar 2023.

0 Response to "Ahmad Musa zai ayyana tsayawa takarar shugaban kasa a mako mai zuwa"

Post a Comment