--
Yanzu-Yanzu: Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Jonathan Goodluck ya yi Hatsarin Mota

Yanzu-Yanzu: Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Jonathan Goodluck ya yi Hatsarin Mota

>


 

Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun nuna mana cewa Shugaban Kasar Najeriya Goodluck Jonathan, Ya Yi Hatsari, Mutum Biyu Cikin Mukarransa Sun Mota.


Lamarin ya faru a yammacin ranar Laraba 6 ga watan Afrairu na Shekarar 2022 kamar yadda BBC Hausa ta bayyana a shafinta na Facebook


Majiyar mu ta tabbatar da mutuwar mutum biyu daga cikin mukarrabamsa, inda wasu daga Ciki Kuma suka samu raunuka.

0 Response to "Yanzu-Yanzu: Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Jonathan Goodluck ya yi Hatsarin Mota"

Post a Comment