--
Yanzu-Yanzu: Kwamitin Masallacin Apo ya janye dakatarwar da ya yiwa Sheikh Nura Khalid daga Limanci

Yanzu-Yanzu: Kwamitin Masallacin Apo ya janye dakatarwar da ya yiwa Sheikh Nura Khalid daga Limanci

>Rahotanni Sun Nuna Cewa Kwamitin Masalacin Apo Dake Abuja Ya Janye Dakatarwar Da Suka Yi Wa Sheik Nuru Khalid Daga Limanci.


Wannan ya biyo bayan kwanaki biya da dakatar da shehin Malamin bisa ya yi magana Kan tabarbarewa tsaro a Najeriya.


Inda Yan Najeriya Suka nuna rashin jin dadinsu game da dakatar da shi da kwamitin ya yi.


Sai dai a yau Litanin Kwamitin ya fitar da Sanarwa cewa ya janye dakatarwar da ya yi.

0 Response to "Yanzu-Yanzu: Kwamitin Masallacin Apo ya janye dakatarwar da ya yiwa Sheikh Nura Khalid daga Limanci"

Post a Comment