--
Shin wane abu ne mai dadi ko maras dadi a Nigeria da ba za ku manta da shi ba a shekarar 2022 da mu ke Bankwana da ita kuma wanne fata ku ke da shi ga sabuwar shekarar 2023?

Shin wane abu ne mai dadi ko maras dadi a Nigeria da ba za ku manta da shi ba a shekarar 2022 da mu ke Bankwana da ita kuma wanne fata ku ke da shi ga sabuwar shekarar 2023?

>

 A yau 31 ga watan December ita ce rana ta Karshe a shekarar 2022, kuma ga Alama shekarar 2022 na cikin shekarun da ba za a manta da su ba a tarihin Dan Adam musamman saboda kalubalen da aka rika fuskanta.

Abubuwa da dama sun faru a shekarar wadanda su ka hada da mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine da tsadar rayuwa da Ambaliyar ruwa da zanga-zangar kin jinin gwamnatoci da sauye-sauyen gwamnati a wasu kasashen duniya.

Haka kuma a shekarar ne Sarauniya Elizabeth II, Basarakiya mafi dadewa a karagamar mulkin Biraniya ta rasu bayan ta shafe shekara 70 a kan mulki.

A yanzu kuma Duniya na cikin Jimamin Rasuwar Sarkin Kwallon Kafa Pele, bayan ya sha fama da ciwon cancer.

Shin wane abu ne mai dadi ko maras dadi a Nigeria da ba za ku manta da shi ba a shekarar 2022 da mu ke Bankwana da ita kuma wanne fata ku ke da shi ga sabuwar shekarar 2023?

Credit /Rahama Tv via Facebook search. 

0 Response to "Shin wane abu ne mai dadi ko maras dadi a Nigeria da ba za ku manta da shi ba a shekarar 2022 da mu ke Bankwana da ita kuma wanne fata ku ke da shi ga sabuwar shekarar 2023?"

Post a Comment