--
Kyakkyawan karshe: Yadda mutuwa ta dauki matashin Limami a tsakiyar Sujadar Tahajjud

Kyakkyawan karshe: Yadda mutuwa ta dauki matashin Limami a tsakiyar Sujadar Tahajjud

>


 

Legit.ng Hausa ta samu labarin rasuwar wani Alaranma mai suna Sani Lawal wanda ya rasu a lokacin da yake ibadar sallar dare a watan Ramadan. Kamar yadda mu ka samu rahoto daga majiyoyi da dama, Sani Lawal ya rasu ne a daidai lokacin sujada, yana limancin sallar tahajjud a ranar Asabar dinnan. Tuni dai aka yi jana’izar marigayin dazu da safe da kimanin karfe 8:00 na safe a unguwarsu da ke Layin MB, Samaru, karamar hukumar Sabon Gari, Kaduna.


Wani Aminin Marigayin yace ya bar masallacin bayan an yi raka'a takwas. sai kurum aka kira shi a waya, aka fada masa ai Liman ya fadi a yayin sujuda. Legit.ng Hausa tuntubi wani abokin marigyain, wanda ya shaida mana wannan labari mara dadi. Malam Anas Mansur ya san Marigayin, kuma ya tabbatar mana da cewa ya rasu ne bayan ya yi sujudar tilawar Al-kur’ani da ke cikin surar nan ta Al-Nahli.


Marigayin mutumin kirki ne wanda al'ummar unguwar Samaru suke matukar bukatar ire-irensa.



Sani Lawan ya samu shaidar cewa yana cikin matasan da ke yi wa yara masu tasowa tarbiya. “Allah ya azurta shi da kyakkyawan karshen kamar yadda Allah SWT Ya ce duk wanda suke sallah a wani bangaren dare za su tashi a cikin masu kololuwar daraja a Aljannah.”


Kasance mutumin farko da zai samu labarai da duminsu daga Babban Editanmu YI RIJISTA MUN GODE! Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi Gida Mutane MUTANE Kyakkyawan karshe:

Yadda mutuwa ta dauki matashin Limami a tsakiyar Sujadar Tahajjud Lahadi, Afirilu 24, 2022 at 12:08 Yamma daga  Muhammad Malumfashi Wani Bawan Allah mai suna Sani Lawal ya yi sallama da Duniya a lokacin da yake yin sallar dare Malam Sani Lawal ya rasu ne yayin da yake limancin sallar daren a wani masallaci da ke garin Zaria Musulmai su na ta yi wa wannan Alaranman kyakkyawan zato bayan ganin irin karshen da ya yi


KALLIN NAN: Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Kaduna - Legit.ng Hausa ta samu labarin rasuwar wani Alaranma mai suna Sani Lawal wanda ya rasu a lokacin da yake ibadar sallar dare a watan Ramadan. Kamar yadda mu ka samu rahoto daga majiyoyi da dama, Sani Lawal ya rasu ne a daidai lokacin sujada, yana limancin sallar tahajjud a ranar Asabar dinnan. Tuni dai aka yi jana’izar marigayin dazu da safe da kimanin karfe 8:00 na safe a unguwarsu da ke Layin MB, Samaru, karamar hukumar Sabon Gari, Kaduna.

KARA KARANTA WANNAN Ina alfahari da kai: Budurwar marigayi matukin jirgin NAF ta yi wallafa mai karya zuciya Wani Aminin Marigayin yace ya bar masallacin bayan an yi raka'a takwas. sai kurum aka kira shi a waya, aka fada masa ai Liman ya fadi a yayin sujuda.

Legit.ng Hausa tuntubi wani abokin marigyain, wanda ya shaida mana wannan labari mara dadi. Malam Anas Mansur ya san Marigayin, kuma ya tabbatar mana da cewa ya rasu ne bayan ya yi sujudar tilawar Al-kur’ani da ke cikin surar nan ta Al-Nahli. 

DUBA: 

Saukar da sabuwar manhajarmu ga masu amfani da Android, karanta labarai da duminsu a manhajar kafar labarai ta #1 a Najeriya Mutumin Allah ne A cewar Anas Mansur, kamar yadda ya yi bayani a Facebook,

Marigayin mutumin kirki ne wanda al'ummar unguwar Samaru suke matukar bukatar ire-irensa. Alaranma Sani Lawan Hoto: Anas Mansur and theistanbulinsider.com Asali: 

UGC Sani Lawan ya samu shaidar cewa yana cikin matasan da ke yi wa yara masu tasowa tarbiya. 

“Allah ya azurta shi da kyakkyawan karshen kamar yadda Allah SWT Ya ce duk wanda suke sallah a wani bangaren dare za su tashi a cikin masu kololuwar daraja a Aljannah.”

0 Response to "Kyakkyawan karshe: Yadda mutuwa ta dauki matashin Limami a tsakiyar Sujadar Tahajjud"

Post a Comment