--
Rahoto: Matashi ya yi takarar neman aure da dan sarkin Aljanu a Kano

Rahoto: Matashi ya yi takarar neman aure da dan sarkin Aljanu a Kano

>


 Rahoto: Matashi ya yi takarar neman aure da dan sarkin Aljanu a Kano


Wani matashi a jihar Kano ya yi takarar neman aure da dan sarkin Aljanu, har kuma ya samu nasarar auren ta.

Bayan kuma matashin ya aure ta, Aljanin ya roki ke shi da ya bar masa ita, zai ba shi miliyan dari uku, domin kada ya je wajen malamai.

Domin jin cikakken rahoto saurari muryar da ke kasa, tare da wakilin mu Ibrahim Abdullahi Soron Dinki.


Hukumar binciken kayayyakin raw material ta kasa, ta ce, akwai bukatar al’umma su san yadda za su sarrafa kayayyakin su na gida, domin ci gaban Najeriya, maimakon barin wasu kasashen su zo su rinka sarrafa su.

Mukaddashin hukumar, Alhaji Hussain, ya bayyana hakan ne, yayin taron horas da al’umma yadda za su sarrafa kayayyakin cikin gida, a cibiyar horas da matasa sana’o’in dogaro da kai da ke jihar Kano.

0 Response to "Rahoto: Matashi ya yi takarar neman aure da dan sarkin Aljanu a Kano"

Post a Comment