--
Matashi dan shekara 25 mai suna Naziru Magaji a kano ya hallaka tsohuwa yar shekara 80 ta hanyar jefata rijiya

Matashi dan shekara 25 mai suna Naziru Magaji a kano ya hallaka tsohuwa yar shekara 80 ta hanyar jefata rijiya

>


 

Innalillahi wainna ilaihirrajuun 

Wannan Rashin imani dame yayi kama Subahanallah Matashi dan shekara 25 mai suna Naziru Magaji daga jihar kano yayi sanadiyyar  hallaka wata  tsohuwa ta hanyar jefata rijiya mai kimanin shekara 80 a duniya

Innalillahi wainna ilaihirrajuun An tambayi matshin dalilin yin hakan yace shima bai saniba kawai yasan yasha Kwaya kafin faruwar hakan


Hasbunallahu wani'imal wakeel ya Allah ka tsare mana imanin mu kasa mugama lafiya.

0 Response to "Matashi dan shekara 25 mai suna Naziru Magaji a kano ya hallaka tsohuwa yar shekara 80 ta hanyar jefata rijiya "

Post a Comment