--
Bayan ta fara samun Sauki Kalli Irin Rawar Da Maryam Yahaya Takeyi A Bidiyon Tiktok

Bayan ta fara samun Sauki Kalli Irin Rawar Da Maryam Yahaya Takeyi A Bidiyon Tiktok

>


Alhamdulillahi bayan jinya da jaruma maryam yahaya tayi fama da shi ta fitar da sababbin bidiyo tana rawa a Tiktok cikin sutura mai kyau.


Wanda dai dukkan alamu ya nuna jikin jaruma maryam yahaya ya dawo domin wannan bidiyon ya nuna hakan.


Tabbas Maryam Yahaya lafiya ta samu jiki ya fara dawowa kuma kyau ya karu.


Ga bidiyon nan ku kalla.0 Response to "Bayan ta fara samun Sauki Kalli Irin Rawar Da Maryam Yahaya Takeyi A Bidiyon Tiktok"

Post a Comment