Dalla dalla yadda zaka duba sunanka a List 'Din wadanda sukayi Nassara A Tallafin (NYIF) Kalli Screenshort
Wednesday 13 October 2021
Comment
Mutane da dama sun kasa duba sunansu a Acikin List Din Da Aka Fitar Jiya to yau Insha Allahu Zan Nuna Muku Yadda Zaku Duba Sunanku Lokaci Daya Batare Da Shan Wata Wahala Ba,
Ku Kalli Hotunan Screenshort Dana Sanya Muku A Kasa Da Farko Zaku Sauke File Din Anan👇
Idan Kunje Zaku Ganshi Kama Haka Yadda Yake A Hoton Nan dake qasa saiku danna ku kalli hotunan qasa
Kucigaba Da Kasancewa Da Shafinmu Na Bz News 24/7 Domin Samun Sahihan Labarai Masu Ma'ana Da Inganci,
Kuyi Share Zuwaga Sauran Mutane Domin Suma Su Amfana
0 Response to "Dalla dalla yadda zaka duba sunanka a List 'Din wadanda sukayi Nassara A Tallafin (NYIF) Kalli Screenshort "
Post a Comment