--
Bayan kin amincewa da aurensa, matashi ya sayawa budurwa tsaleliyar mota Kalli Bidiyo>>>

Bayan kin amincewa da aurensa, matashi ya sayawa budurwa tsaleliyar mota Kalli Bidiyo>>>

>


Wani babban yaro ya bayyana yadda ya sayawa budurwa sabuwar mota bayan ta ki amincewa da aurensa 


Matashin ya baiwa budurwar mamaki kan wannan gagarumin kyauta da yayi mata Duk da cewa tace ba zata auresa ba, ta karbi kyautar motar 


Wani matashi mai suna @Turkcooper a TikTok ya baiwa budurwarsa da yaso ya aura sabuwar mota duk da cewa ta ce ba zata auresa ba. 


Yayin bada labarin abinda yayi a faifan bidiyo da ya daura a shafinsa, matashin ya rufewa yarinyar ido domin bata mamaki da babbar motar. 


Budurwar ta karbi motar 


Duk da cewa ta ce ba zata auresa, budurwar ta karbi sabuwar motar da hannu biyu kuma ta dane ciki. 


Kalli Bidiyon Yadda Abun Ya Faru Akasa:


Da kamar wuya dai a samu matashin da zai yi irin wannan abu ga yarinyar da ta wasa masa kasa a ido. 

0 Response to "Bayan kin amincewa da aurensa, matashi ya sayawa budurwa tsaleliyar mota Kalli Bidiyo>>>"

Post a Comment