--
ASPGET Portal Ne Wanda Ake Verification A Cikinsa,

ASPGET Portal Ne Wanda Ake Verification A Cikinsa,

>


ASPGET Portal Ne Wanda Ake Verification A Cikinsa

Abubuwan dazaku iya yi a website din ASPGET shine👇

(1) Ciro katin ɗan ƙasae ku idan kun jefar da shi, ta hanyar anfani da number wayar da kuka buɗe NIN ɗin ko kuma NIN number ɗin.

(2) Ciro bayanai (Information) É—in da yake jikin BVN wanda ya haÉ—a da date of birth da kuma adireshi na jikin BVN.

(3) Ciro shedar tuÆ™i wato (Driver License) idan kun jefar ta hanyar amfani da Number Driver License É—in. 

(4) Ciro International Passport ta hanyar yin anfani da passport number É—in.

(5) Ciro CAC wanda ya haÉ—a da RC da kuma BN.

Duka waÉ—annan abubuwan da aka ayyana a sama zaku iya fara aiki da su ko kuma sana'a dasu.

Website: aspget.com

Website: aspget.com

Website: aspget.com

Numbern waya

https://wa.me/2349134432427

CREDIT /idon mikiya

0 Response to "ASPGET Portal Ne Wanda Ake Verification A Cikinsa, "

Post a Comment