--
Tofa :shugabancin Da Na Ba Ku Na Wata 6 Ne kawai , Duk Wanda Bai Yi Kokari Ba Zan Sauke Shi, inji Abba Kabir Yusuf Ga Kwamoshinoninsa

Tofa :shugabancin Da Na Ba Ku Na Wata 6 Ne kawai , Duk Wanda Bai Yi Kokari Ba Zan Sauke Shi, inji Abba Kabir Yusuf Ga Kwamoshinoninsa

>

 
Mukanin Da Na Ba Ku Na Wata Shida Ne Kacal, Duk Wanda Bai Yi Kokari Ba Zan Sauke Shi, Sakon Gwamna Abba Ga Kwamoshinoninsa

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya baiwa sabbin kwamishinonin da ya nada wa'adin watanni shida domin kowannen su ya fito da ƙwazon sa.

Gwamnan ya bayyana haka ne yayin zaman majalisar zartarwa da ya gudana yau a gidan Gwamnatin jihar Kano.

A cewar Gwamnan da kansa zai duba irin rawar da sabbin kwamishinonin za su taka nan da watanni shida.

Ya kuma ce duk wani Kwamishina da ya nuna ƙwazo a cikin wannan watanni shida na farko gwamnati za ta yaba masa, haka zalika duk wani Kwamishina da aka ga ya gaza taɓuka abin arziƙi a tsawon watanni shida za a cire shi daga muƙamin sa domin a maye gurbin sa da wani.

Kindly join our WhatsApp group to get updates regarding recruitment and different types of updates.

https://chat.whatsapp.com/Ib66myTN1AV9AE8Zi0A4Ra

CREDIT. RARIYA via Facebook search. 

0 Response to "Tofa :shugabancin Da Na Ba Ku Na Wata 6 Ne kawai , Duk Wanda Bai Yi Kokari Ba Zan Sauke Shi, inji Abba Kabir Yusuf Ga Kwamoshinoninsa"

Post a Comment