--
Tofa :Nagaji da yan matanci, burina nasami miji nayi aure inji ummi darling Allah ya kyauta.

Tofa :Nagaji da yan matanci, burina nasami miji nayi aure inji ummi darling Allah ya kyauta.

>


Jarumar Kannywood kuma Yar TikTok Saudat Shehu da aka fi sani da Ummi Darling ta ce ta gaji da raye-rayen da ta ke yi yanzu burinta shi ne ta samu mijin aure.

Ummi ta ce zata kasance mata ta gari ga duk mai sonta domin ba ta jin dadin rayuwar a yanzu, kuma ta tuba.

Sai dai ta ce ita matar manya ce don haka babu ita ba auren yaro sai mai mata.

Ku kalli hirarta da filinmu na Taurarin TikTok

Nagaji da yan matanci, burina nasami miji nayi aure inji ummi darling Allah ya kyauta. 

Cikakken bayani πŸ‘‡

If this article is helpful click the link below to Join our Whatsapp group for more info.πŸ‘‡


https://chat.whatsapp.com/GMq7XVb0Eyj8UgOVB1HGlN

Karin bayani akan video πŸ‘‡

https://youtu.be/hd0d19PdpYc

CREDIT πŸ‘‰Dala Fm Kano. 

0 Response to "Tofa :Nagaji da yan matanci, burina nasami miji nayi aure inji ummi darling Allah ya kyauta. "

Post a Comment