--
Tabbas na samu kalubalen gaske da abokaina Dana soma waka/sani TY Shaban

Tabbas na samu kalubalen gaske da abokaina Dana soma waka/sani TY Shaban

>

Matashin mawaƙi mai tasowa Sani TY Shaban ya bayyana yadda ya samu ƙalubale daga abokansa lokacin da ya soma waƙa.

Sai dai ya ce, duk da hakan ya cimma nasara da yawa ta dalilin wakar.


Ga tattaunawarsa da shirin Fitattun Mawaka na tashar Dala FM Kano.

👇👇

https://youtu.be/k48D4xNgNpE

CREDIT 👉Nasir Salisu Zango via Facebook search. 0 Response to "Tabbas na samu kalubalen gaske da abokaina Dana soma waka/sani TY Shaban "

Post a Comment