--
YANZU-YANZU :wasu bankunan ajiya sun fara biya da tsoffin takardun kudi.

YANZU-YANZU :wasu bankunan ajiya sun fara biya da tsoffin takardun kudi.

>
Biyo bayan hukuncin da kotun kolin Najeriya ta yanke, wanda ya kara wa'adin dokar amfani da sabon kudin kasar zuwa watan Disamba, wasu bankunan ajiya sun fara biya da tsoffin takardun kudi.

Ga cikakken labarin 

👇👇, 


 https://www.rfi.fr/ha/najeriya/20230306-bankuna-sun-fara-mayar-wa-yan-najeriya-tsoffin-takardun-naira

Credit 👉RFI Hausa via Facebook search. 


0 Response to "YANZU-YANZU :wasu bankunan ajiya sun fara biya da tsoffin takardun kudi."

Post a Comment