--
YANZU-YANZU :Ma'aikatar Shari'a ta Kano ta yi ƙarin bayani kan shari'ar Ɗan Majalisar Tarayya Alhassan Ado Doguwa da ake zargi da kisan kai.

YANZU-YANZU :Ma'aikatar Shari'a ta Kano ta yi ƙarin bayani kan shari'ar Ɗan Majalisar Tarayya Alhassan Ado Doguwa da ake zargi da kisan kai.

>


Ma'aikatar Shari'a ta Kano ta yi ƙarin bayani kan shari'ar Ɗan Majalisar Tarayya Alhassan Ado Doguwa da ake zargi da kisan kai.


A zantawarsa da manema Labarai, Kwamishinan Shari'a na Kano Barr. Musa Abdullahi Lawan ya ce, ba zasu bari a sanya siyasa a Shari'ar ba.


Ya ce, jinkirin da ake samu kafin bada shawararsu na da salaƙa da tattara bayanai don tabbatar da an yiwa kowa adalci.


Ya ƙara da cewa koda shari'ar ɗalibar nan Hanifa ba gaggawa suka yi ba, kuma hakan ya basu damar yin nasara.


Ga tattaunawar ta sa.

👇👇


https://bit.ly/42ffbtE


CREDIT 👉Nasiru Salisu Zango via Facebook search 


0 Response to "YANZU-YANZU :Ma'aikatar Shari'a ta Kano ta yi ƙarin bayani kan shari'ar Ɗan Majalisar Tarayya Alhassan Ado Doguwa da ake zargi da kisan kai."

Post a Comment