--
YANZU-YANZU :Kotu ta samu Ekweremadu da laifin yunƙurin safarar sassan ɗan adam

YANZU-YANZU :Kotu ta samu Ekweremadu da laifin yunƙurin safarar sassan ɗan adam

>
Wata kotu a Birtaniya ta samu ɗan majalisar dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu da laifin ɗauko wani ɗan Najeriya mai shekaru 21 zuwa Birtaniya domin cire ƙodarsa a bai wa diyar Ekweremadun.


Karin bayani👉 - https://bbc.in/3JAhdMp


CREDIT 👉BBCHAUSA VIA FACEBOOK SEARCH 0 Response to "YANZU-YANZU :Kotu ta samu Ekweremadu da laifin yunƙurin safarar sassan ɗan adam"

Post a Comment