--
Shugaban zabe na Adamawa yace zaben bai kammala ba

Shugaban zabe na Adamawa yace zaben bai kammala ba

>


Baturen zaben na jihar ya ki amincewa da sakamakon zaben da aka kawo daga karamar hukumar Fufore inda ya ce an samu banbanci a alkaluman da aka sanar da kuma wanda aka dora a shafin hukumar zabe.


Karin bayani 👉👉- https://bbc.in/3lpWZNl


CREDIT 👉BBCHAUSA VIA FACEBOOK SEARCH. 

0 Response to "Shugaban zabe na Adamawa yace zaben bai kammala ba "

Post a Comment