--
Ga hanyar daza kubi kuyi cash deposits a bankunan ku

Ga hanyar daza kubi kuyi cash deposits a bankunan ku

>Ga masu bibiyan kafafen social media kunsan da cewa cbn zai fara karbar tsofaffin kudade ta hanyar bankuna wato commercial banks. 

Zaku iyya sa dubu dari biyar zuwa kasa a bankunan ku, sannan kuma duk abinda ya kai sama da dubu dari biyar sai ku kai cbn. Sannan baa karbar yan dari biyu sai dai 500 da 1000 kawai. 

Yana da matukar amfani ku kula domin sau daya ake iyya deposits kuma bazaka iyya yi da banki sama da dayaba saboda zaabukaci kasa bvn. 

Ga link da zaku yi amfani da shi kuyi register din kudin


 👇👇


https://crs.cbn.gov.ng/get-started/new

LINK SOURCE/CREDIT CBN. 

0 Response to "Ga hanyar daza kubi kuyi cash deposits a bankunan ku"

Post a Comment