--
Ban san garau-garau ba ko "Pure Water" bana sha sai ruwan roba - G-Fresh Al'ameen

Ban san garau-garau ba ko "Pure Water" bana sha sai ruwan roba - G-Fresh Al'ameen

>


Mawakin nan G-Fresh Al'ameen da ke tashe a kafafen sada zumunta ya ce, shi bai san wata garau-garau ba, domin ko Pure Water baya sha.

G-Fresh ya bayyana hakan ne lokacin da yake martani ga masu ganin baikensa har suke masa bidiyo idan yana al'amuransa ba tare da ya sani ba.


A zantawarsa da Jamila Galadanci a Dala FM ya bayyana yadda ya tsinci kansa a duniyar waka, har ma da yadda ya rikiɗe yake tallan CD dinsa da kansa.

Cikakken video 👇

https://youtu.be/_Ag-AB-JW1

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 

0 Response to "Ban san garau-garau ba ko "Pure Water" bana sha sai ruwan roba - G-Fresh Al'ameen"

Post a Comment