Riko da musulunci ya sa nake yin tinibu, maryam shetty
Saturday 14 January 2023
Comment
Fitacciyar ƴar siyasar nan Maryam Shetty ta ce, riƙo da addini da jajircewa wajen ciyar da musulunci gaba ya sanya take yin Bola Ahmad Tinubu.
Saboda haka ta nemi Kanawa da su tabbatar sun bashi ƙuri'unsu.
Shetty ta bayyana hakan ne a zantawarta da filin Fitattun Mata da ke zuwar muku ta kafafen sada zumuntar Freedom Radio.
Ta kuma ce, Shugaba Buhari ya yiwa ƴan Arewa riga da wando.
Sannan ta bayyana ainihin abin da ke tsakaninta da Ɗan Jaridar nan Ja'afar Ja'afar.
Ku kalli cikakkiyar tattaunawar a nan.
Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "Riko da musulunci ya sa nake yin tinibu, maryam shetty"
Post a Comment