--
Nayì Shekara 38 Ná Kwashé A Harkar Fína-fínan Kannywóód, Céwar Jarúma, Hajara Usman

Nayì Shekara 38 Ná Kwashé A Harkar Fína-fínan Kannywóód, Céwar Jarúma, Hajara Usman

>

Nayì Shekara 38 Ná Kwashé A Harkar Fína-fínan Kannywóód, Céwar Jarúma, Hajara Usman

Ni Yar Asalín Jihar Gombe Ce, Amma A Lagós Na Tashi. Zúwa Yanzu Na Ɗauki Shékaru Akalla Talatin Da Takwas Ina Fito Wa A Cìkìn Fina-finan.

Mafi Yawancin Jaruman Masana'antar Fina-finaí Maza Da Mata Na Taɓa Fitowa A Matsayín Mahaifiyarsú A Cìkìn Fim. Na Taɓa Aúre Har Saú Biyu, Ina Da Yara Ukku.

Wanné fata zaku yì mata ?

Credit, Idris Ibrahim via Facebook search. 

0 Response to "Nayì Shekara 38 Ná Kwashé A Harkar Fína-fínan Kannywóód, Céwar Jarúma, Hajara Usman"

Post a Comment