--
Fitaccen sojan bakan nan Muttaka Rashim na jami'yyar APC a Kano ya ce, ba a kyauta musu ba lokacin zuwan TINUBU Kano.

Fitaccen sojan bakan nan Muttaka Rashim na jami'yyar APC a Kano ya ce, ba a kyauta musu ba lokacin zuwan TINUBU Kano.

>
Fitaccen sojan bakan nan Muttaka Rashim na jami'yyar APC a Kano ya ce, ba a kyauta musu ba lokacin zuwan TINUBU Kano.

Rashin ya nuna takaicinsa kan yadda ya ce, an fifita ƴan raye-rayen Kannywood a kan su, duk da karaɗin da suke yi don kare Tinubu a kafafen yaɗa labarai.

Ga ƙarin bayanin da ya yiwa tashar Dala FM Muryar Zamani.

👇👇

https://youtu.be/8_2kV7BQR80

Source /Nasiru Salisu zango via Facebook search. 

0 Response to "Fitaccen sojan bakan nan Muttaka Rashim na jami'yyar APC a Kano ya ce, ba a kyauta musu ba lokacin zuwan TINUBU Kano."

Post a Comment