--
Bani ake zargi da film cikin aure ba inji jaruma humaira amaryar TikTok

Bani ake zargi da film cikin aure ba inji jaruma humaira amaryar TikTok

>
Jaruma Aisha Usman da aka fi sani da Humaira matar Sule a shirin nan mai nisan zango na 'Zaman Aure, Amaryar TikTok' ta ce ba ita ce jarumar da ake zargin ta shigo film da aurenta ba.


Humaira ta bayyana hakan ne a wata ziyara da ta kawo Freedom Radio a ɗazu-ɗazun nan.


Ta ce, ita da mahaifiyarta sun sha gursheƙen kuka sakamakon sakonnin da take samu bayan da aka yaɗa rahoton cewa, ita ce ta bar mijinta ta shigo film.


Ga ƙarin bayanin da ta yiwa Abdurrahman Hamisu Namadina.

👇👇👇https://youtu.be/YfRAoAdGETI

SOURCE, Freedom Radio kano via YouTube search. 

0 Response to "Bani ake zargi da film cikin aure ba inji jaruma humaira amaryar TikTok "

Post a Comment