--
Ina Neman Mijin Aure, Koda Talaka Ne, Ba Sai Mai Kudi Ba"

Ina Neman Mijin Aure, Koda Talaka Ne, Ba Sai Mai Kudi Ba"

>

 


'Ina Neman Mijin Aure, Koda Talaka Ne, Ba Sai Mai Kudi Ba"


Wata Budurwa daga garin Gusau dake jihar Zamfara wadda ta nemi a sakaye sunanta tana neman mijin aure.


Ta ce Wallahi koda talaka ta samu za ta aura, ba sai mai kudi ba. 


"Don haka RARIYA na baku wakilci duk wanda ya san da gaske yake zai aure ni sai ku hada ni da shi", cewar matashiyar.


Ga duk wanda yake son auren wannan budurwa da gaske, zai iya tuntubar RARIYA ta wannan lamba; 09136985297


Credit. Rariya via Facebook search 

0 Response to "Ina Neman Mijin Aure, Koda Talaka Ne, Ba Sai Mai Kudi Ba""

Post a Comment