--
Ga hanya mafi sauki wajan gano bayanan BVN dinka awayarka ba tareda kaje bank ba

Ga hanya mafi sauki wajan gano bayanan BVN dinka awayarka ba tareda kaje bank ba

>


Mafi yawancin mutane suna son su samu bayani akan Bank verification number dinsu amma sai sunje banki, wanda kuma akwai hanya mafi sauki wajan gano bayanan ta hanyar amfani da wayarku ta hannu. 

Da farko dai idan kanaso ka gano ita kanta BVN number din kawai ka danna *565*0#,

Idan ka danna wadannan numbers din lallai kam zaka samu bvn dinka. 

Amma ku tabbatar da akwai kudi a wayarku saboda zaacaji naira 20.

Atakaice dai ka kalli wannan video din zaka ga yadda zaka gano bayanan BVN dinka awayarka. Zaka ga first name, surname and other names. Da kuma date of birth. 

https://youtu.be/rOhsI8pCKRU

Credit /SIRRIN BANKI TV VIA YOUTUBE SEARCH. 

0 Response to "Ga hanya mafi sauki wajan gano bayanan BVN dinka awayarka ba tareda kaje bank ba"

Post a Comment