--
Ga duk masu amfani da Kowanne irin banki yana da matukar amfani ku san wannan bayanan

Ga duk masu amfani da Kowanne irin banki yana da matukar amfani ku san wannan bayanan

>
Yana da matukar amfani ga masu aiki da gtbank kai koma wadanne irin bankuna kuke amfani dasu to wadannan shawarwarun zasu amfane ku sosai ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡Karkasa mahimman bayananka a kowacce dandali na social media kamar Facebook, twitter, YouTube, Instagram WhatsApp group Instagram dadai sauransu. 


Kwanaki yan yahoo sunshigar wa wasu mutane account din su kuma dalili shine suncike wasu forms online na naiman taimako wanda ba sahihi ba.

Kudinga yawan canja passwords dinku na email, Dana atm, Dana Internet banking dinku wato na application dinku kenan, 

Karkasa phone number ko kuma date of birth a matsayin password dinka na email ko kuma na bank application. 

Karkaba wani atm dinka ya ciro maka kudi

Ga masu amfani da gtbank idan kasami problems ka duba bayan atm card dinka akwai phone number da zaka kira, 

Kokuma katura mail zuwa e fraud team, akwai mail din a Internet banking dinka, 

Kar a kiraka kabada bayani akan sirrin ka na banki, 

Idan zaka zabi password dinka kazabi mai karfi sosai, karkasa lambobi zalla ko kuma sunan kona garin ku kawai, bari inbaku misali yadda zaku zabi password mai karfi๐Ÿ‘‡

Kaduna@#£&

Islam?! 7+) 

AMerica%%%@

A takai ce yazama akwai baban baki akwai karamin baki lambobi dakuma alama kaidojin rubutu kamar?! /:_, 

Wadannan shawarwarin sunada amfani sosai. 0 Response to "Ga duk masu amfani da Kowanne irin banki yana da matukar amfani ku san wannan bayanan"

Post a Comment