--
DA DUMI-DUMI: Aminu ya koma makaranta

DA DUMI-DUMI: Aminu ya koma makaranta

>

 
 IMAGES /SOURCE /CREDIT /Fitila Hausa via Facebook. 


DA DUMI-DUMI: Aminu ya koma makaranta


Dalibin nan Aminu Adamu ya koma makarantarsu ta jami'ar tarayya da ke Dutse domin ci gaba da karatu bisa rakiyar yan kungiyar dalibai.


Da yammacin Asabar Aminun ya sauka a filin jirgin saman Malam Aminu Kano, inda ya samu tarba daga kungoyin dalibai na makarantu daban-daban.


SOURCE /CREDIT /Fitila Hausa via Facebook. 

0 Response to "DA DUMI-DUMI: Aminu ya koma makaranta"

Post a Comment