--
Budurwa tayi tattaki har Kaduna tace Idan ba'a daura musu Aure da Umar m Sharif ba bazata Dawo Gaban iyayen ta ba.

Budurwa tayi tattaki har Kaduna tace Idan ba'a daura musu Aure da Umar m Sharif ba bazata Dawo Gaban iyayen ta ba.

>

 


WATA SABUWA: Budurwa tayi tattaki har Kaduna tace Idan ba'a daura musu Aure da Umar m Sharif ba bazata Dawo Gaban iyayen ta ba.


Tabdi jam, wannan baiwar Allah tayi tattaki har garin Kaduna. Dan taga Umar m Sheriff harda kuka. 


iyayen ta basu San Inda take ba seda yan jarida suka buga labarin ta a social media sannan suka san inda take, bata fatan takoma gida batareda andaura musu Aure da UMAR M Sheriff ba


Wane fata za ku yi mata?

SOURCE /CREDIT/Kastina Online via Facebook search. 


0 Response to "Budurwa tayi tattaki har Kaduna tace Idan ba'a daura musu Aure da Umar m Sharif ba bazata Dawo Gaban iyayen ta ba."

Post a Comment