--
A ƙasar Somalia, saurayi yana aure ne tsakanin shekara 17 - 18. In ya kai shekara 20 ba tare da ya yi aure ba toh a wannan lokacin dattijan ƙabilarsu zasu saka baki akansa domin zai jawo musu abin kunya da zagi a wajen sauran ƙabilu.

>

Saurayi a Somalia yana da ƴancin zaɓar matar farko ba tare da wani yace masa uffan ba.

Idan Matarsa ta yi haihuwar farko, toh Mahaifiyarsa zata zaɓa masa mata ta biyu.

A irin Al'ada ta ƙasar Somalia, mutum zaiyi murnar cikarsa shekara 30 ne da auren Mata ta 3.

Wajibi ne ya auri Mata ta 4 kafin ya kai shekara 40. Suna ganin ƙurewar abin kunya ne mutum ya kai shekara 40 bai auri Mata 4 ba.

~ Sukairaj Hafiz Imam
SOURCE /CREDIT /Abduoll Shoot via Facebook search. 

0 Response to "A ƙasar Somalia, saurayi yana aure ne tsakanin shekara 17 - 18. In ya kai shekara 20 ba tare da ya yi aure ba toh a wannan lokacin dattijan ƙabilarsu zasu saka baki akansa domin zai jawo musu abin kunya da zagi a wajen sauran ƙabilu."

Post a Comment